Ezra 5:16 HAU

16 Sheshbazzar kuwa ya zo ya aza harsashin ginin Haikalin Allah wanda yake a Urushalima. Tun daga wannan lokaci, har yanzu ana ta gininsa, har yanzu kuma ba a gama ba.

Karanta cikakken babi Ezra 5

gani Ezra 5:16 a cikin mahallin