Ezra 6:21 HAU

21 Mutanen Isra'ila waɗanda suka komo daga zaman talala suka ci tare da kowane mutumin da ya haɗa kai da su, ya kuma keɓe kansa daga ƙazantar al'umman ƙasar, domin ya bi Ubangiji Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:21 a cikin mahallin