Ezra 6:7 HAU

7 “Ku ƙyale aikin Haikalin nan na Allah kawai, ku ƙyale masu mulkin Yahudawa da dattawan Yahudawa, su sāke gina Haikalin Allah a wurin da yake a dā.

Karanta cikakken babi Ezra 6

gani Ezra 6:7 a cikin mahallin