Ezra 7:18 HAU

18 Duk abin da kai da 'yan'uwanka kuka ga ya dace ku yi, sai ku yi shi da sauran azurfa da zinariya bisa ga nufin Allahnku.

Karanta cikakken babi Ezra 7

gani Ezra 7:18 a cikin mahallin