Ezra 8:30 HAU

30 Sai firistoci da Lawiyawa suka ɗauki azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda aka auna, zuwa Urushalima, zuwa Haikalin Allahnmu.

Karanta cikakken babi Ezra 8

gani Ezra 8:30 a cikin mahallin