Ezra 9:6 HAU

6 Na ce, “Ya Allahna, kunya ta rufe fuskata, ban iya in ko ɗaga idanuna wajenka ba, gama muguntarmu ta sha kanmu, tsibin zunubanmu kuma ya kai har sammai.

Karanta cikakken babi Ezra 9

gani Ezra 9:6 a cikin mahallin