6 Ga shi, ina tā da Kaldiyawa,Al'umman nan mai zafi, mai fitina,Waɗanda suke tafiya ko'ina a duniya,Sun ƙwace wuraren zaman da ba nasu ba.
Karanta cikakken babi Hab 1
gani Hab 1:6 a cikin mahallin