Hab 2:17 HAU

17 Ɓarnar da aka yi wa Lebanon za ta komo kanka,Ka kashe dabbobinta, yanzu dabbobi za su tsorata ka,Saboda jinin mutanen da ka zubar,Da wulakancin da ka yi wa duniya,Da birane, da mazauna a cikinsu.

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:17 a cikin mahallin