Hab 3:14 HAU

14 Ka kuje kan mayaƙansa da sandunansa,Waɗanda suka zo kamar guguwa don su watsar da mu.Suna murna kamar waɗanda suke zaluntar matalauci a ɓoye.

Karanta cikakken babi Hab 3

gani Hab 3:14 a cikin mahallin