Hab 3:17 HAU

17 Ko da yake itacen ɓaure bai yi toho ba,Ba kuma 'ya'ya a kurangar inabi,Zaitun kuma bai ba da amfani ba,Gonaki ba su ba da abinci ba,An kuma raba garken tumaki daga cikin garke,Ba kuma shanu a turaku,

Karanta cikakken babi Hab 3

gani Hab 3:17 a cikin mahallin