3 Daga Edom Allah ya zo,Daga dutsen Faran Mai Tsarki yake tahowa.Ɗaukakarsa ta rufe sammai,Duniya kuwa ta cika da yabonsa.
Karanta cikakken babi Hab 3
gani Hab 3:3 a cikin mahallin