Hab 3:6 HAU

6 Ya tsaya, ya auna duniya,Ya duba, sai ya girgiza al'umman duniya.Sa'an nan madawwaman duwatsu suka farfashe,Madawwaman tuddai kuma suka zama bai ɗaya.Haka hanyoyinsa suke tun adun adun.

Karanta cikakken babi Hab 3

gani Hab 3:6 a cikin mahallin