Hab 3:8 HAU

8 Ya Ubangiji, ka hasala da koguna ne?Ko kuwa ka yi fushi da koguna?Ko kuwa ka hasala da teku ne,Sa'ad da ka hau dawakanka, kana bisa karusarka ta nasara?

Karanta cikakken babi Hab 3

gani Hab 3:8 a cikin mahallin