Josh 1:14 HAU

14 Da matanku, da 'yan ƙanananku, da dabbobinku, za su zauna a ƙasar da Musa ya ba ku a wannan hayin Urdun, amma jarumawanku su haye tare da 'yan'uwanku da shirin yaƙi domin su taimake su,

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:14 a cikin mahallin