Josh 1:17 HAU

17 Kamar yadda muka yi wa Musa biyayya a kowane abu haka nan za mu yi maka biyayya, Ubangiji Allahnka dai ya kasance tare da kai kamar yadda ya kasance tare da Musa.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:17 a cikin mahallin