Josh 1:2 HAU

2 “Bawana Musa ya rasu, sai ka tashi ka haye Kogin Urdun, kai da dukan jama'an nan, zuwa cikin ƙasar da nake ba Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:2 a cikin mahallin