Josh 10:19 HAU

19 Amma kada ku tsaya a can, sai ku runtumi abokan gābanku, ku bugi na bayansu, kada ku bar su su shiga biranensu, gama Ubangiji Allahnku ya riga ya ba da su a hannunku.”

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:19 a cikin mahallin