Josh 10:23 HAU

23 Suka yi haka nan, suka kawo masa sarakunan nan biyar daga cikin kogon, wato Sarkin Urushalima, da Sarkin Hebron, da Sarkin Yarmut, da Sarkin Lakish, da Sarkin Eglon.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:23 a cikin mahallin