Josh 10:42 HAU

42 Joshuwa kuwa ya cinye sarakunan nan duka da ƙasashensu gaba ɗaya, gama Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi yaƙi domin Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:42 a cikin mahallin