Josh 11:4 HAU

4 Sai suka fita tare da dukan mayaƙansu, babbar runduna mai yawa kamar yashi a bakin teku, da dawakai, da karusai da yawa ƙwarai.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:4 a cikin mahallin