Josh 11:6 HAU

6 Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Kada ka ji tsoronsu, gama gobe war haka zan ba da su ga Isra'ilawa, su karkashe su duka. Za ku daddatse agaran dawakansu, ku kuma ƙone karusansu.”

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:6 a cikin mahallin