18 da Sarkin Afek, da Sarkin Lasharon,
19 da Sarkin Madon, da Sarkin Hazor,
20 da Sarkin Shimron-meron, da Sarkin Akshaf,
21 da Sarkin Ta'anak, da Sarkin Magiddo,
22 da Sarkin Kedesh, da Sarkin Yakneyam a Karmel,
23 da Sarkin Dor a bakin teku, da Sarkin Goyim na Gilgal,
24 da Sarkin Tirza. Sarakuna talatin da ɗaya ke nan.