Josh 13:1 HAU

1 Yanzu Joshuwa ya tsufa ƙwarai, sai Ubangiji ya ce masa, “Ka tsufa ƙwarai, ga shi, ƙasar da za ku mallaka ta ragu da yawa.

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:1 a cikin mahallin