Josh 13:13 HAU

13 Duk da haka jama'ar Isra'ila ba su kori Geshuriyawa, da Ma'akatiyawa ba, amma suka yi zamansu tare da Isra'ilawa har wa yau.

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:13 a cikin mahallin