Josh 13:23 HAU

23 Urdun kuwa ya zama iyakar yankin ƙasar jama'ar Ra'ubainu. Wannan shi ne gādon Ra'ubainawa bisa ga iyalansu, da biranensu da ƙauyukansu.

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:23 a cikin mahallin