Josh 13:25 HAU

25 Yankin ƙasarsu shi ne Yazar, da dukan biranen Gileyad da rabin ƙasar Ammonawa zuwa Arower wadda take gabas da Rabba,

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:25 a cikin mahallin