Josh 14:3 HAU

3 Gama Musa ya riga ya ba kabilan nan biyu da rabi nasu gādo a wancan hayin Kogin Urdun wajen gabas, amma bai ba Lawiyawa rabon gādo ba.

Karanta cikakken babi Josh 14

gani Josh 14:3 a cikin mahallin