Josh 14:9 HAU

9 Musa kuwa ya rantse a wannan rana ya ce, ‘Hakika duk inda ƙafafunka suka taka a ƙasan nan zai zama gādonka, kai da 'ya'yanka har abada, domin ka bi Ubangiji Allahnka sosai!’

Karanta cikakken babi Josh 14

gani Josh 14:9 a cikin mahallin