26 da Amam, da Shema, da Molada,
27 da Hazar-gadda, da Heshmon, da Bet-felet,
28 da Hazar-shuwal, da Biyer-sheba, da Biziyotaya,
29 da Ba'ala, da Abarim, da Ezem,
30 da Eltola, da Kesil, da Horma,
31 da Ziklag, da Madmanna, da Sansanna,
32 da Labayot, da Shilhim, da Ayin, da Rimmon. Birane ashirin da tara ke nan da ƙauyukansu.