35 da Yarmut, da Adullam, da Soko, da Azeka,
36 da Shayarim, da Aditayim, da Gedera, da Gederotayim. Birane goma sha huɗu ke nan da ƙauyukansu.
37 Da kuma Zenan, da Hadasha, da Migdal-gad,
38 da Dileyan, da Mizfa, da Yokteyel,
39 da Lakish, da Bozkat, da Eglon,
40 da Kabbon, da Lahmam, da Kitlish,
41 da Gederot, da Bet-dagon, da Na'ama, da Makkeda, birane goma sha shida ke nan da ƙauyukansu.