53 da Yanim, da Bet-taffuwa, da Afeka,
54 da Hunta, da Kiriyat-arba, wato Hebron, da Ziyor, birane tara ke nan da ƙauyukansu.
55 Da kuma Mawon, da Karmel, da Zif, da Yutta,
56 da Yezreyel, da Yokdeyam, da Zanowa,
57 da Kayin, da Gebeya, da Timna, birane goma ke nan da ƙauyukansu.
58 Halhul, da Bet-zur, da Gedor,
59 da Ma'arat, da Bet-anot da Eltekon, birane shida ke nan da ƙauyukansu.