Josh 15:63 HAU

63 Amma jama'ar Yahuza ba su iya korar Yebusiyawa waɗanda suke zaune a Urushalima ba, don haka Yebusiyawa suka yi zamansu da jama'ar Yahuza cikin Urushalima har wa yau.

Karanta cikakken babi Josh 15

gani Josh 15:63 a cikin mahallin