Josh 15:9 HAU

9 Ta kuma milla daga kan dutsen zuwa maɓuɓɓugar ruwan Neftowa, daga can zuwa biranen Dutsen Efron. Daga can kuma ta karkata zuwa Ba'ala, wato Kiriyat-yeyarim.

Karanta cikakken babi Josh 15

gani Josh 15:9 a cikin mahallin