Josh 16:9 HAU

9 tare da garuruwan da ƙauyukan da aka keɓe wa Ifraimawa daga cikin gādon jama'ar Manassa.

Karanta cikakken babi Josh 16

gani Josh 16:9 a cikin mahallin