Josh 17:10 HAU

10 Ƙasar wajen kudu ta Ifraimu ce, ta wajen arewa kuwa ta Manassa. Bahar Rum ita ce iyakarsu. Mutanen Ashiru suna wajen arewa, mutanen Issaka kuwa wajen gabas.

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:10 a cikin mahallin