Josh 17:18 HAU

18 amma ƙasar tuddai kuma za ta zama taku, ko da yake jeji ne. Sai ku sheme, ku mallaka duka. Gama za ku kori Kan'aniyawa, ko da yake su ƙarfafa ne, suna kuma da karusan ƙarfe.”

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:18 a cikin mahallin