Josh 18:13 HAU

13 Daga can iyakar ta yi kudu, ta nufi cibiyar Luz, wato Betel, ta gangara zuwa Atarot-addar a bisa dutsen da yake kudu da Bet-horon ta kwari.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:13 a cikin mahallin