Josh 18:15 HAU

15 A wajen kudu kuwa iyakar ta fara daga karkarar Kiriyat-yeyarim, daga can ta miƙa zuwa Efron a maɓuɓɓugar ruwan Neftowa.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:15 a cikin mahallin