Josh 18:17 HAU

17 Sai ta nausa ta yi wajen arewa zuwa En-shemesh, sa'an nan ta tafi Gelilot wanda yake daura da hawan Adummim. Daga nan ta gangara zuwa Dutsen Bohan, ɗan Ra'ubainu.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:17 a cikin mahallin