Josh 18:20 HAU

20 Kogin Urdun shi ne iyakar a wajen gabas. Waɗannan su ne iyakokin yankin ƙasar da iyalan kabilar Biliyaminu suka gāda.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:20 a cikin mahallin