Josh 18:6 HAU

6 Ku auna ƙasar, ku raba ta kashi bakwai, sa'an nan ku kawo mini taswirar ƙasar. Ni kuwa zan jefa muku kuri'a a gaban Ubangiji Allahnmu.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:6 a cikin mahallin