Josh 19:1 HAU

1 Kuri'a ta biyu ta faɗa kan kabilar Saminu bisa ga iyalanta. Nasu rabon gādon yana tsakiyar rabon gādon kabilar Yahuza.

Karanta cikakken babi Josh 19

gani Josh 19:1 a cikin mahallin