Josh 19:29 HAU

29 Daga can ta nausa zuwa Rama, ta bi ta garun birnin Taya, sai kuma ta nausa zuwa Hosa, sa'an nan ta gangara Bahar Rum, wajen Mahalab, da Akzib,

Karanta cikakken babi Josh 19

gani Josh 19:29 a cikin mahallin