Josh 19:34 HAU

34 Iyakar kuma ta juya wajen kudu zuwa Aznot-tabor, daga can ta miƙa zuwa Hukkok, sa'an nan ta kai Zabaluna wajen kudu, da Ashiru wajen yamma, da Yahuza wajen gabas wajen Urdun.

Karanta cikakken babi Josh 19

gani Josh 19:34 a cikin mahallin