40 Kuri'a ta bakwai ta faɗo a kan kabilar Dan bisa ga iyalanta.
41 Garuruwan da suke cikin yankin ƙasar gādonta ke nan, da Zora, da Eshtawol, da Ir-shemesh,
42 da Shalim, da Ayalon, da Itla,
43 da Elon, da Timna, da Ekron,
44 da Elteki, da Gebbeton, da Ba'alat,
45 da Yahud, da Bene-berak, da Gat-rimmon,
46 da Meyarkon, da Rakkon, tare da karkarar da take gefen Yaffa.