Josh 19:8 HAU

8 da kuma dukan ƙauyukan da suke kewaye da waɗannan garuruwa tun daga Ba'alat-biyer, wato Ramot ta Negeb. Wannan shi ne rabon gādon iyalan kabilar Saminu.

Karanta cikakken babi Josh 19

gani Josh 19:8 a cikin mahallin