Josh 2:21 HAU

21 Sai ta ce, “Bisa ga maganarku ya zama haka.” Sa'an nan ta sallame su, suka tafi. Ta kuwa ɗaura jan kirtanin a tagar.

Karanta cikakken babi Josh 2

gani Josh 2:21 a cikin mahallin