Josh 2:9 HAU

9 ta ce musu, “Na sani Ubangiji ya ba ku ƙasar, tsoronku kuma ya kama mu har zukatan mazaunan ƙasar duka sun narke saboda ku.

Karanta cikakken babi Josh 2

gani Josh 2:9 a cikin mahallin