Josh 20:2 HAU

2 “Ka faɗa wa jama'ar Isra'ila, su keɓe biranen mafaka waɗanda na faɗa wa Musa ya faɗa muku.

Karanta cikakken babi Josh 20

gani Josh 20:2 a cikin mahallin