Josh 21:10 HAU

10 Zuriyar Haruna tana cikin iyalan Kohatawa waɗanda suke Lawiyawa. Kuri'arsu ce ta fito da farko.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:10 a cikin mahallin